Bangaren kur'ani, an far agudanar da gasar karatu da hardar kur'ani mai tsarki ta kasar India, tare da halartar makaranta daga sassa daban-daban na kasar, inda suke karawa da juna, daga karshe kuma za asanar da sunayen dukkanin wadanda suka nuna kwazo.
2011 Jul 05 , 19:16
Bangaren kur'ani, babban jami’i mai kula da ayyukan cibiyar gudanar da ayyukan alkhairi ya bayyana cewa gasar kur’ani da ake gudanarwa yanzu haka a mataki na kasa d akasa abirnin Tehran babban birnin Jamhuriyar muslunci ta Iran, ta sha bamban da sauran wadanda aka gudanar a shekarun baya, domin kuwa awannan karon bangarorin da ake gudanar da gasar.
2011 Jul 04 , 19:59
Bangaren kur’ani, wakilin kasar Iran a gasar karatu da hardar kur’ani mai tsarki ta kasa da kasa da ake gudanarwa a birnin Tehran, ya bayyana cewa ya kwashe tsawon shekaru har goma sha biyu yana halartar gasar kur’ani a duniya kafin ya zo a matsayi na farko.
2011 Jul 04 , 19:59
Bangaren kasa da kasa: A yau sha biyu ga watan tir shekara ta dubu dyad a dari uku da tis'in hijira shamsiya wata tawaga ta mutane biyar makaranta kur'ani sun iso nan Tehran domin halartar gasar karatun kur'ani ta kasa da kasa kuma komitin koli na kur'ani da ke karkashin hukumar kula da al'adu da dangantaka da kuma gidan talbijin na kur'ani da kuma ofishin yada al'adun jmahuriyar musulunci tai ran a Iraki ne suka taimaka wajan tabbatar halartarsu.
2011 Jul 03 , 21:23
Bangaren harkokin kasa da kasa; shugaban bangaren kula da shirye-shiryen kur'ani da kuma harkokin kur'ani a gidan radiyon Kur'ani ya bayyana cewa; za su kaddamar da wasu shirye-shirye na musamman da suka shafi gasar karatun kur'ani da tilawa da kuma harda ta kasa da kasa da kuma aka bawa wannan shirin taken milade kur'ani kuma a kowane dare ne za a gabatar da wannan shiri na musamman .
2011 Jul 03 , 21:20
Bangaren harkokin kur'ani : Wakilin Iran a gasar karatun kur'ani ta kasa da kasa karo ashirin da takwas kamar yadda sauran mahalarta da wakilan sauran kasashe da masu tilawa da karatun kur'ani ya bayyana cewa; bayan shekaru goma sha biyu ina halartar gasa a fadin kasa na yi sa'ar matsayi na farko a gasar kasa da kasa.
2011 Jul 03 , 21:20
Bangaren kasa da kasa; An buga da rarraba sabon bugon kur'ani da aka yi wa wasu sauyesauye a kasar Katar kuma ma'aikatar da ke kula da harkokin addini a kasar ce ta dauki dawainiyar yin hakan.
2011 Jul 03 , 21:19
Bangaren harkokin kur'ani:sakatariyar da ke kula da shirya gasar karatun kur'ani ta kasa da kasa karo na ashirin da takwas an rubunya irin kyautukan da za a bayar ga wadanda suka yi samara lashe makaman da aka ware za a bawa kyautukan.
2011 Jul 03 , 21:15
Bangaren kasa da kasa:A karon farko a kasar Yaman aranar sha daya ga watan Tir na shekara ta dubu daya da dari uku da tis'in hijira shamsiya a garion Tarim da ke lardin Hadarat Maut na kasar Yaman an gudanar da zaman harder karatun kur'ani ga matan da suka kammala karatunsu a makarantar Hadarat Khadiza(S).
2011 Jul 03 , 21:15
Bangaren harkokin kur'ani : Said Tusi fitaccen makarancin kur'ani an girmama shi a rana ta uku ta fara gasar karatun kur'ani mai girma ta kasa da kasa da ake ci gaba da gudanarwa a nan jamhuriyar musulunci ta Iran a wannan gasa ta kasa da kasa karo na ashirin da takwas.
2011 Jul 03 , 21:14
Bangaren harkokin kur'ani :shugaba na riko a hukumar kula da harkokin kur'ani ya yi bayani kan fannoni da inganci da gasar karatun kur'ani ta kasa da kasa ta samu da kuma lamari ya kayatar ainin.
2011 Jul 03 , 21:14
Bangaren kur’ani, daya daga cikin masu halartar gasar karatun kur’ani mai tsarki ta kasa da kasa, da ake gudanarwa a kasar Qatar da ke wakiltar kasar Malazia agasar ya kai zuwa ga mataki na karshe a wannan gasa, wanda ake bayyana hakan da cewa babban ci gaba ne.
2011 Jun 30 , 20:17