Bangaren harkokin kur'ani: A yau babu wani abu mafi muhiommaci da alfano ga dalibai kamar darussan da suka shafi Alkur'ani mai girma.
2010 Oct 27 , 10:48
Bangaren adabi:A wannan wata na aban na wannan shekara ta dubu daya da dari uku da tamanin da tara hijira shamsiya za a gudanar da gasar kasa da kasa ta buga kur'ani mai girma a daidai lokacin makon littafi tare da masu buga littafai a Iran da sauran kasashen duniya kuma za a kafa sakatariyar dindindim ta wannan kasuwar baje kolin .
2010 Oct 25 , 13:14
Bangaren siyasa; Dominik Manbarti babban sakataren hulda da jama'a na Vatikan da sauran kasashen duniya a lokacin da yake amsa tambayar shugaban komitin tsaro na kasa da siyasar harkokin waje a majalisar dokokin Iran a cikin wata wasikar day a aika masa dangane da shawarar ware wata rana ta kona Kur'ani da Tori Jonz wani kirista a Amerika ya gabat y ace nuna kiyaya ne kawai .
2010 Oct 25 , 13:13
Bangaren kasa da kasa; taron kasa da kasa kan koyar da kur'ani mai girma musamman ga masu koyarwa da kuma mahardata Kur'ani daga kasashen Turai a garin Zagrab babban birnin kasar Kurwasiya.
2010 Oct 24 , 15:18
Bangaren kasa da kasa; Ragibula Antuwan Biluni Kashishin Labanon a lokacin da ya halarci taron yan Kashish na yankin gabas ta tsakiya a ranar talatin da tara ga watan Mihr na wannan wannan shekara ta dubu daya da dari uku da tamanin da tara a cikin jawabin day a gabatar ya yi kukan kurciya kan Musulunci da koyarwar Kur'ani day a fito karara ya nuna adawarsa kan Musulunci.
2010 Oct 24 , 15:18
Bangaren kasa da kasa; A ranar ashirin da bakwai ga watan Mihr na wannan shekara ta dubu daya da dari nuku da tamanin da tara hijira Shamsiya aka girmama wadanda suka jagoranci shirya gasar karatun kur'ani mai girma a kasar Benin.
2010 Oct 23 , 10:50
Bangaren kasa da kasa: wadanda suka gudanar da gasar karatun kur'ani na birnin London da harda a cibiyar al'adu da Musulunci a London za a girmama su a cikin wani buki na musamman.
2010 Oct 23 , 10:50
Bangaren kasa da kasa;Sabuwa tarjamar Kur'ani a cikin yaren Albaniya da kungiyar kula da yada addinin Musulunci ta AMAI kuma nan bad a jimawa ba za a kaddamar da wannnan Tarjama.
2010 Oct 23 , 10:49
Bangaren kasa da kasa, An gudanar da wani taro na girmama wasu makaranta kur'ani mai tsarki a kasar Qatar bayan da suka taka muhimmiyar rawa a gasar kur'ani da aka gudanar a kasar.
2010 Oct 18 , 13:29
Bangaren kasa da kasa; daga cikin muhimmiyar mahangar marigayi Muhammad Jawad Balagi shi ne muhimmancin mu'ujizar kur'ani ta bangaren shiria'a da hidaya a Kur'ani.
2010 Oct 17 , 15:17
Bangaren kasa da kasa; a ranar ashirin da biyu ga watan Mihr na wannan shekara ta dubu daya da dari uku da tamanin da tara hijira kamariya aka bayyana sunayen wadanda za su jagoranci gasar karatun Kur'ani da tajwidi ta kasa a kasar Katar kuma sakatariyar ma'aiakatar addini ta kasar ce ta bayyana sunayen.
2010 Oct 16 , 10:44
Bangaren kasa da kasa, Cibiyar yada koyarwar addinin muslunci ta kasar Holland dake birnin Hague ta shirya nuna wani fim da ke bayyana matsayin kur'ani da mujizar kur'ani mai tsarki.
2010 Oct 14 , 10:23