Bangaren kasa da kasa; a ranar sha uku na watan Shahrivar da ta yi dai da ranar ashirin da hudu ga watan Ramadana a garin Purtaland na jahar Urgan ta amerika za a fara gudanar da gasar shekara shekara ta harda da karatun kur'ani mai girma.
2010 Jul 20 , 16:41
Bangaren kasa da kasa;karuwar amerikawa masu sha'awara karatun kur'ani na nazarin kur'ani mai tsarki ya taimakawa wajen wallafawa da buga kur'ani miliyon daya .
2010 Jul 20 , 16:40
Bangaren kasa da kasa;Ali Baridak Uglu shugaban hukumar da ke kula da addini a kasar Turkiya ya watsa rahoton cewa; daga cikin shirye-shirye na musamman a watan azumi akwai kafa masallatan tafi da gidanka a cikin watan azumin ramadana mai albarka.
2010 Jul 20 , 16:39
Bangaren kasa da kasa; a ranar ashirin da bakwai ga watan wata na Tir wato gob eke nan ne za a girmama wadanda suka halarci gasar karatun kur'ani ta Azhar a kasar Masar.
2010 Jul 17 , 16:56
Bangaren kasa da kasa; a lokacin gudanar da gasar karatun kur'ani mai girma ta kasa da kasa da aka gudanar karo na ashirin da bakwai a nan birnin Tehran na jamhuriyar Musulunci ta Iran an lura da abubuwa guda biyu da kuma aka bas u muhimmanci ladbi da biyayya da hakan ya bawa masu gasar nucuwa da kuma kowa ya samu hakinsa.
2010 Jul 17 , 16:56
Bangaren kasa da kasa; taro kan shekarar kur'ani mai girma da komitin masu fitar da fatawa na garin UsmanNajak suka shirya a ranar alhamis ashirin da hudu ga watan Tir na shekara ta dubu daya da dari uku d atamanin da tara hijira shamsiya.
2010 Jul 17 , 16:56
Bangaren kasa da kasa; Za mu shirya gasar karatun kur'ani mai girma ta kasa da kasa da kuma za mu yi koyi ne da kwarewar jamhuriyar Musulunci ta Iran a matsayin abin koyi da neman shawarar abukkanmu yan Iran domin cimma burin da muka sa gaba na gudanar da gasar karatun kur'ani mai girma.
2010 Jul 17 , 16:56
Bangaren kur'ani; An fara aiwatar da wani shiri na share fagen koyar da tafsirin kur'ani mai tsarki a birnin Damascus na kasar Syria, wanda baki 'yan kasashen waje musamamn turkawa daga cikinsu suke halarta.
2010 Jul 13 , 20:26
Bangaren kasa da kasa; Muhammad Sharif Muhammad Amin makarancin kur'ani mai girma daga kasar Aljeriya ya yi imanin cewa; dole ne a bawa kur'ani mai tsarki muhimmanci ta dukan bangare kuma kar a kebanta da karatu da harda a gasar kur'ani mai tsarki.
2010 Jul 13 , 17:08
Bangaren kasa da kasa : a Afrika ta Kudu ana samun karuwar masu karatun kur'ani mai girma daga yan shekaru takwas zuwa yan shekaru goma sha takwas a cibiyoyin koyar da karatun kur'ani mai girma da kuma karuwa bude irin wadannan cibiyoyi a kasar.
2010 Jul 13 , 17:07
Bangaren kasa da kasa' taro kan karawa juna sani kan Hadarat Muhammad Annabin rahama tsira da amincin Allah ya tabbata a gare shi da kuma alayan gidansa tsarkaka da kuma hanyoyin yada addinin Musulunci a kasar Turkiya.
2010 Jul 13 , 17:07
Banagaren kasa da kasa;wasu da ke neman haddasa fitina a duniyar musulmi kan cewa yan shi'a nada da kur'ani na musamman sabanin wanda yake a hannun sauran mazhabobi amma halarta da kasancewa masu gasa a wannan gasar karatun kur'ani daga kasashe daban daban na duniya na musulmi ta karyata wannan lamari.
2010 Jul 13 , 17:07