IQNA

An Raba Kwafin Kur’anai A Kasar New Zealand

Bangaren kasa da kasa, cibiyar da ke kula da ayyukan alhairi ta kasar hadaddiyar daular larabawa ta raba kwafin kur’ani mai tsarki a kasar New Zealand.

Buga Kur’ani Mai Rubutun Makafi

Bangaren kasa da kasa, an buga kwafin kur’anai masu dauke rubutun makafi a garin Tangerang na kasar Indonesia.

Kaddamar Da Taron Bude Masallacin Ajaman A UAE

Bangaren kasa d akasa, an bude babban masallacin Amina bint Ahmad Alharir a birnin Ajman na haddadiyar daular larabawa.

Kasashen Musulmi Sun Bukaci Kariya Ga Palastinu

Bangaren kasa da kasa, Yusuf Usaimin babban sakataren OIC ya ce, Kasashen Musulmi sun bukaci kafa wata rundinar kasa da kasa don kare yankunan Palasdinawa,...
Labarai Na Musamman
Cin Zarafin Al’ummar Palastinu Ba Abu Ne Da Ya Kamata A Yi Shiru Kansa Ba

Cin Zarafin Al’ummar Palastinu Ba Abu Ne Da Ya Kamata A Yi Shiru Kansa Ba

Bangaren siyasa, Limamin da ya jagorancin sallar juma'a na nan birnin Tehran ya bayyana cewa mayarda ofishin jakadancin Amurka zuwa birnin Qudus babbar...
18 May 2018, 23:51
Kwamitin Tsaron MDD Ya Gudanar Da Zaman Gaggawa Kan Palastinu

Kwamitin Tsaron MDD Ya Gudanar Da Zaman Gaggawa Kan Palastinu

Bangaren kasa da kasa, kwamitin tsaron majalisar dinkin duniya ya gudanar da zaman gaggawa kana bin da yae faruwa a Palastinu.
16 May 2018, 23:53
An Yaye Dalibai 200 Da Suka Hardace Kur’ani A Wata Cibiyar Kur’an A Mauritaniya

An Yaye Dalibai 200 Da Suka Hardace Kur’ani A Wata Cibiyar Kur’an A Mauritaniya

Bangaren kasa da kasa, an gudanar dabikin yaye wasu daliban kur’ani su 200 a  wata bababr cibiyar koyar da karatun kur’ani a kasar Mauritaniya.
15 May 2018, 23:56
Saka Alamun Bakin Ciki A Ranar Nakba

Saka Alamun Bakin Ciki A Ranar Nakba

Bangaren kasa da kasa, a dukkanin yankunan falastinawa mazana yankuna gabar yamma da kogin Jordan an yi ta saka abubuwa nab akin ciki a ranar Nakba.
15 May 2018, 23:52
Akwai Yiwuwar A Sake Kai harin Ta'addanci Kan Musulmi A Afirka Ta Kudu

Akwai Yiwuwar A Sake Kai harin Ta'addanci Kan Musulmi A Afirka Ta Kudu

Bangaren kasa da kasa, akwai yiwuwar a sake kaddamar da harin ta'addanci kan msuulmi a kan masallatan a Afirka ta kudu.
14 May 2018, 23:51
An Girmama Mahardata Kur’ani 370 A Yemen

An Girmama Mahardata Kur’ani 370 A Yemen

Bangaren kasa da kasa, an gudanar da bikin girmama mahardata kur’ani 370 a lardin Shubwa na Yemen.
13 May 2018, 23:53
An Yi Allawadai Da Harin Da Aka Kai Kan Masallaci A Afirka Ta Kudu

An Yi Allawadai Da Harin Da Aka Kai Kan Masallaci A Afirka Ta Kudu

Bangaren kasa da kasa, cibiyar yada al'adun muslunci ta yi Allawadai da kakkausar murya dangane da harin ta'addancin da aka kai kan masallacin Imam Hussain...
12 May 2018, 23:56
Jagora Ya Ziyarci Kasuwar Baje Kolin Littafai A Tehran

Jagora Ya Ziyarci Kasuwar Baje Kolin Littafai A Tehran

Bangaren siyasa, jagoran juyin juya halin musulunci a Iran ya ziyarci kasuwar baje kolin littafai ta duniya da ke gudana a binin Tehran.
11 May 2018, 23:46
Rumbun Hotuna