iqna

IQNA

doka
IQNA - Abin da Musulunci ya tsara game da tsarin zamantakewa ya wuce tsarin da wasu suka fada. A mahangar Musulunci, ya kamata tsarin zamantakewa ya zamanto ta yadda a inuwarsa ba za a cutar da hakki da 'yancin kai da adalci na zamantakewa ba. Haka kuma al'umma su samar da wani dandali na mutane don samun jin dadin duniya da lahira. Irin wannan al'umma na bukatar tsauraran dokoki. Babu shakka, saboda gazawarta, ’yan Adam ba za su iya cimma ka’idoji masu wuce gona da iri ba, sai ta hanyar haɗin kai zuwa tushen da ya fi ɗan adam.
Lambar Labari: 3491145    Ranar Watsawa : 2024/05/13

Majalisar dokokin kasar Denmark ta amince da wata doka a yau Alhamis, inda ta haramta tozarta litattafai masu tsarki da suka hada da kur’ani mai tsarki.
Lambar Labari: 3490277    Ranar Watsawa : 2023/12/08

Stockholm (IQNA) Wasu 'yan jam'iyyar Democrats ta kasar Sweden sun bayyana rashin amincewarsu da  dokokin da suka haramta kona kur'ani da gwamnatin kasar ta yi.
Lambar Labari: 3489627    Ranar Watsawa : 2023/08/11

Moscow (IQNA) Gwamnatin Duma ta kasar Rasha ta amince da kudirin doka kan tsarin shari'a na bankin Musulunci don aiwatar da shari'a a wasu yankuna na kasar.
Lambar Labari: 3489508    Ranar Watsawa : 2023/07/20

Stockholm (IQNA) A ranar Alhamis, a wani rahoto da wata jaridar kasar Sweden ta ruwaito, kamfanin dillancin labaran reuters ya bayyana yiwuwar mayar da kona kur'ani a kasar a matsayin aikin da ya sabawa doka .
Lambar Labari: 3489432    Ranar Watsawa : 2023/07/07

Sanatoci uku na Amurka sun gabatar da kudirin yaki da kyamar Musulunci a duniya ga Majalisar dokokin kasar domin amincewa.
Lambar Labari: 3489284    Ranar Watsawa : 2023/06/10

Tehran (IQNA) Wakilan majalisar dokokin Amurka da dama sun gabatar da daftarin doka don kare yaran Palasdinawa daga zaluncin gwamnatin sahyoniyawa.
Lambar Labari: 3489099    Ranar Watsawa : 2023/05/07

Tehran(IQNA) Ma'aikatar tsaron cikin gida ta gwamnatin sahyoniyawan ta kara wa'adin haramcin tafiye-tafiye kan Sheikh Raed Salah shugaban Harkar Musulunci a yankunan da ta mamaye a shekara ta 1948 a karo na uku.
Lambar Labari: 3488666    Ranar Watsawa : 2023/02/15

Tehran (IQNA) Sake shawarar hana sanya hijabi a makarantun kasar Denmark da wasu jam’iyyu suka yi ya sake haifar da dadadden cece-kuce a kasar.
Lambar Labari: 3487781    Ranar Watsawa : 2022/08/31

Tehran (IQNA) kwamitin malaman musulmi na duniya ya gargadi gwamnatin kasar Faransa kan yin shigar shugula a cikin harkokin musulmi.
Lambar Labari: 3485585    Ranar Watsawa : 2021/01/24

Bangaren kasa da kasa, majalisar dokokin kasar Thailand ta kada kuri'ar amincewa da daftarin doka r hukunta jagororin addinin buda masu barnata dukiyar kasa.
Lambar Labari: 3482813    Ranar Watsawa : 2018/07/07