Labarai Na Musamman
Tehran (IQNA) Rashad Abu Rass wani karamin yaro dan kasar Falasdinu, ya kammala haddar kur’ani mai tsarki a cikin tsawon watanni takwas, ya zama matashi...
25 May 2022, 16:28
Tehran (IQNA) Bayan gargadin da gwamnatin Ghana ta yi na yiwuwar kai hare-haren ta'addanci, an sake sanya matakan tsaro a masallatai bisa umarnin shugaban...
25 May 2022, 16:49
Tehran (IQNA) An fara aikin sake gina daya daga cikin tsofaffin masallatan Blackburn na Biritaniya, wanda ke gudanar da bukukuwan aure ga daruruwan matasa...
25 May 2022, 18:47
Tehran (IQNA) Imam Sadegh (AS) yana daya daga cikin fitattun ilimomin Musulunci a fannonin kimiyya daban-daban kamar ilimin fikihu, tafsiri, da'a, labarin...
25 May 2022, 19:11
Tehran (IQNA) karatun kur'ani mai tsarki tare da makaranci Sayyid Muhammad Jawad Hussaini
24 May 2022, 17:31
Fararen hula 30 ne suka mutu a wani harin ta'addanci da kungiyar ta'addanci ta Da'ish ta kai a arewacin Najeriya.
24 May 2022, 18:16
Tehran (IQNA) Kungiyar tsofaffin daliban kasa da kasa ta Azhar tare da hadin gwiwar Mu’assasa Abu Al-Ainin na kasar Masar ne suka shirya bikin karrama...
24 May 2022, 14:15
Tehran (IQNA) 'Yar wasan kasar Kuwait ta janye daga karawa da ‘yar wasan Isra’ila da nufin bayyana goyon bayanta ga al'ummar Palastinu
23 May 2022, 15:50
Tehran (IQNA) Wani lokaci tambaya ta kan taso kan mene ne mahangar Musulunci game da fatara da arziki bisa ga ayoyin Alkur'ani game da fatara da arziki,...
24 May 2022, 16:33
Tehran (IQNA) Akwai tashin hankali da wahalhalu da suka dabaibaye mutum saboda yanayi mara kyau da abubuwa daban-daban. Amma ta yaya za a iya shawo kan...
23 May 2022, 16:18
Tehran (IQNA) Wata kotun Isra'ila a Nazarat ta yanke hukuncin daurin shekaru 5 a gidan yari da kuma tarar kudi a kan fursunoni 5 daga cikin fursunonin...
23 May 2022, 17:54
Tehran (IQNA) Mataimakin babban sakataren kungiyar Hizbullah Sheikh Naim Qassem, ya bayyana goyon bayan kungiyar Hizbullah ga shugaban majalisar Nabih...
23 May 2022, 19:18
Tehran (IQNA) Shugaban ofishin Al'adu na Iran a Najeriya ya buga faifan bidiyo na goma mai taken "Mu sanya rayuwarmu ta zama kur'ani a ranar Alhamis" domin...
22 May 2022, 17:00
Tehran (IQNA) Al'ummar yankunan Sanab da Aali na kasar Bahrain sun gudanar da zanga-zangar nuna adawa da manufofin gwamnatin Al-Khalifa tare da sabunta...
22 May 2022, 19:42