IQNA

Kaabar Ibrahimi a baje kolin kur'ani mai girma

Kaabar Ibrahimi a baje kolin kur'ani mai girma

IQNA - A bana, rumfar majalisar koli ta kur'ani mai tsarki ta karamar hukumar Tehran ta sadaukar da wani bangare na baje kolin kur'ani an nuna wani samfuri na Ka'abah mai suna " Kaabar Ibrahimi ". masu sha'awa musamman ku ziyarci wannan sashe.
17:31 , 2024 Apr 01
Kullum tare da kur’ani: Karatun Tarteel da muryar Hamidreza Ahmadiwafa kashi na 21

Kullum tare da kur’ani: Karatun Tarteel da muryar Hamidreza Ahmadiwafa kashi na 21

IQNA - Karatun kur’ani mai tsarki a cikin muryar makarancin kur’ani na kasa da kasa dan kasar Iran Hamidreza Ahmadiwafa, a rana ta ashirin da daya ga watan Ramadan, wanda kamfanin dillancin labaran iqna ke sakawa a kowace rana a cikin watan Ramadan mai alfarma.
17:14 , 2024 Apr 01
Haskakawar wakilan Iran a gasar kur'ani mai tsarki ta kasar Iraki

Haskakawar wakilan Iran a gasar kur'ani mai tsarki ta kasar Iraki

IQNA - Wakilan kasar Iran sun yi nasarar samun matsayi na uku a rukunin matasa da manya a matakin farko na gasar karatun kur'ani mai tsarki ta kasa da kasa na kyautar "Al-Omid" ta kasar Iraki.
16:57 , 2024 Apr 01
Miliyoyin masu ziyara a hubbaren Imam Ali (a.s.) a daren shahadarsa

Miliyoyin masu ziyara a hubbaren Imam Ali (a.s.) a daren shahadarsa

IQNA - Haramin Imam Ali (AS) da ke Najaf Ashraf ya shaida halartar miliyoyin masu ziyara daga ko'ina cikin kasar Iraki da kuma kasashe daban-daban a daren shahadarsa.
16:45 , 2024 Apr 01
IQSA: Dandalin raba sabbin nasarorin da malaman kur'ani suka samu a duniya

IQSA: Dandalin raba sabbin nasarorin da malaman kur'ani suka samu a duniya

Cibiyar Nazarin Alƙur'ani ta Duniya (IQSA) wani dandali ne da malamai, masu bincike da masu sha'awar karatun kur'ani suke ba da labarin nasarorin da suka samu na bincike na baya-bayan nan da kuma sanin sabbin wallafe-wallafe a wannan fanni.
16:16 , 2024 Apr 01
Kullum tare da kur’ani: Karatun Tarteel da muryar Hamidreza Ahmadiwafa kashi na 20

Kullum tare da kur’ani: Karatun Tarteel da muryar Hamidreza Ahmadiwafa kashi na 20

IQNA - Karatun kur’ani mai tsarki a cikin muryar makarancin kur’ani na kasa da kasa dan kasar Iran Hamidreza Ahmadiwafa, a rana ta ashirin ga watan Ramadan, wanda kamfanin dillancin labaran iqna ke sakawa a a kowace rana a cikin watan Ramadan mai alfarma.
17:44 , 2024 Mar 31
Ramadan a Kenya; Damar gafara da kusanci da kur'ani

Ramadan a Kenya; Damar gafara da kusanci da kur'ani

IQNA - Duk da cewa kasar Kenya ba kasa ce ta musulmi a hukumance ba, watan azumin Ramadan wata dama ce ta karfafa dabi'un hakuri da yafiya a tsakanin tsirarun musulmin kasar Kenya, kuma a cikin wannan wata, nuna hadin kai da kusanci ga kofar Allah ya kara fadada. 
17:22 , 2024 Mar 31
Paparoma Francis yayi kira da a tsagaita bude wuta cikin gaggawa a zirin Gaza

Paparoma Francis yayi kira da a tsagaita bude wuta cikin gaggawa a zirin Gaza

IQNA - Paparoma Francis, shugaban mabiya darikar Katolika na duniya a jawabinsa na Easter, ya yi kira da a gaggauta tsagaita bude wuta a Gaza, tare da baiwa al'ummar wannan yanki damar samun agajin jin kai.
17:17 , 2024 Mar 31
Raya Daren farko na lailatul kadri a kasashen Afrika

Raya Daren farko na lailatul kadri a kasashen Afrika

IQNA - An gudanar da tarukan raya daren lailatul kadari na farko a kasashen Afirka hudu da suka hada da Benin, Chadi, Kenya, da Laberiya, karkashin kulawar bangaren ilimi da al'adu na haramin Abbasi.
16:59 , 2024 Mar 31
Hotuna: Daren Lailatul Kadari A Haramin Imam Ridha (AS)

Hotuna: Daren Lailatul Kadari A Haramin Imam Ridha (AS)

IQNA- Dubun dubatar mutane ne suka gudanar da taron ibada a hubbaren Imam Ridha (AS) a daren ranar 29 ga Maris, 2024, domin raya daren lailatul kadari daren 19 ga watan Ramadan.
16:09 , 2024 Mar 30
Ruwayar Kareem Mansouri daga cikin fitattun makaranta

Ruwayar Kareem Mansouri daga cikin fitattun makaranta

IQNA - Karim Mansouri, makarancin kasa da kasa na wannan kasa tamu ya fito a cikin shirin gidan talabijin na Mahfil inda ya karanta ayoyi daga cikin suratushu’ara da Shams kuma a takaice dai ya ba da labarin bangarorin da suke shiga wuta da karatuttukan ayoyi.
15:49 , 2024 Mar 30
Kullum tare da kur’ani: Karatun Tarteel da muryar Hamidreza Ahmadiwafa kashi na 19

Kullum tare da kur’ani: Karatun Tarteel da muryar Hamidreza Ahmadiwafa kashi na 19

IQNA - Karatun kur’ani mai tsarki a cikin muryar makarancin kur’ani na kasa da kasa dan kasar Iran Hamidreza Ahmadiwafa, a rana ta sha tara ga watan Ramadan, wanda kamfanin dillancin labaran iqna ke sakawa a a kowace rana a cikin watan Ramadan mai alfarma.
15:34 , 2024 Mar 30
A zagaye na uku na gasar kasa da kasa ta

A zagaye na uku na gasar kasa da kasa ta "Mufaza" ta bayyana wadanda suka lashe gasar

A karshen dare na 18 na watan Ramadan ne aka sanar da ‘yan takara da suka yi kusa da karshe a gasar “Mufaza” ta gidan talabijin.
15:16 , 2024 Mar 30
Halin da Maziyarta Haramin Imam Ali (AS) ke ciki a daren 19 ga watan Ramadan

Halin da Maziyarta Haramin Imam Ali (AS) ke ciki a daren 19 ga watan Ramadan

IQNA - An gudanar da tarukan raya daren 19 ga watan Ramadan tare da halartar maziyarta da makoki a hubbaren  Imam Ali (AS) da ke Najaf Ashraf.
15:07 , 2024 Mar 30
Masu ibada a masallacin Al-Aqsa sun bayyana goyon bayansu ga al'ummar Gaza

Masu ibada a masallacin Al-Aqsa sun bayyana goyon bayansu ga al'ummar Gaza

IQNA - A yammacin jiya da safiyar yau ne aka gudanar da jerin gwano a masallacin Al-Aqsa domin nuna goyon baya ga al'ummar Gaza.
14:57 , 2024 Mar 30
11