IQNA

Karatun Kur'ani Tare Da Sheikh Sadiq Sayyid Minshawi Da Kuma 'Ya'yansa

23:44 - June 01, 2021
Lambar Labari: 3485973
Tehran (IQNA) karatun kur'ani mai tsarki tare da Sheikh Sadiq Sayyid Alminshawi da kuma 'ya'yansa.

An haifi Marigayi Sayyid Alminshawi a sheakara ta 1898 a kasar Masar, kuma ya rasu a shekara ta 1984, ya yi fice wajen karatun kur'ani mai tsarki a duniya.

Haka nan kuma 'ya'yansa biyu wato Muhamamd Sadiq Minshawi da kuma Mahmud Sadiq Minshawi, su ma sun shahara a duniya wajen karatun kur'ani da kyakkyawan sauti.

A cikin wannan sauti da aka nada za a ji karatun dukkanin makarantan su uku suna karanta ayar kur'ani daga surat Balad:

3974883

 

captcha