Bangaren kur'ani: shugaban hukumar da ke kula da akida da siyasa ya bayyana cewa; kamar yadda tsarin karba karba yake na babbar rundunar soji za su halarci gasar karatun kur'ani a kasar Saudiya kuma wannan gasar za a gudanar da ita ne a karshen watan Isfand na shekara ta dubu daya da dari uku da tamanin da tara hijira shamsiya a bbirnin makka harzuwa tsakiyar watan Farvardin na shekara ta dubu daya da dari uku da tis'in.
2011 Feb 01 , 11:27
A Karo na biyu sabuwar cibiyar Darul Quran da ke da mazauni daura da jami'ar Bayaro [BUK] Kano ta gabatar wani gajeren kwas ga Malaman makaratun Al-Kurani daga makaratun Fudiyoyi, makarantun Allo da na Islamiyya daga laraba 15- Jummaa zuwa 17 ga Safar
2011 Feb 01 , 11:26
Bangaren kur'ani, Babban daraktan cibiyar kula da harkokin kur'ani na kasar Malazia ya bayyana cewa suna shirin gudanar da wani babban taro da zai hada dukkanin masu gudanar da ayukan kur'ani a fadin kasar, da nufin kafa wata Hadaka mai karfi.
2011 Jan 31 , 11:10
Bangaren al'adu da fasaha: Muhammad Hasim Khiyat wani mai jawabi da bincike kan harshen larabci a ranar asabar din da ta gabata biyu ga watan Bahman na shekara ta dubu daya da dari uku da tamanin da tara hijira shamsiya a birnin Damaskos ya bayyana cewa; Kur'ani ne baban wanda ya bawa harshen larabci kariya a tsawon tarihi.
2011 Jan 24 , 16:32
Bangaren zamantakewa da siyasa:yan gudun hijira yan kasar Afganistan sun gudanar da jerun gwanon yin Allah wadai da cin mutunci da fuskar da aka yi wa alkur'ani mai girma da sojojin kasashen waje da ke kasar Afganistan ker yi kuma sun kai kokensu ne a mahukumtan kasar ta Afganistan a ranar daya ga watan dai na wannan shekara ta dubu daya da dari uku da tamanin da tara hijira shamsiya a matsayin shaida.
2011 Jan 23 , 12:39
Bangaren ayyukan kur'ani, An yaba da gasar karatu da hardar kur'ani mai tsarki da aka gudanar a birnin Mashhad mai alfarma, wadda aka gudanar a matsayi na kasa da kasa, tare da halartar wakilai daga kashen duniya sama da arba'in.
2011 Jan 20 , 16:35
Bangaren harkokin kur'ani : kasuwar baje kolin alluna da aka yiwa zanan ayoyin kur'ani da hadisai ma'aikin Allah tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi da alayan gidansa da aka bawa taken aljannonin And kuma ana gudanar da wannan kasuwar ce a Galeri da ke birnin Oman fadar mulkin kasar ta Jodan.
2011 Jan 19 , 15:50
Bangaren harkokin kur'ani: taron kasa na tarjamar kur'ani a ranar biyar ga watan Isfand na wannan shekara ta dubu daya da dari uku da tamanin da tara hijira shmasiya tare da jawabin Ayatullahi Uzma Makarimul Shirazi inda masu tarjamar kur'ani mai girma hamsin ne za su halarci wannan taro a birnin Qum.
2011 Jan 18 , 14:50
Bangaren ayyukan kur'ani, Dan majalisar dokokin kasar Iran daga lardin Kohrasan a birnin Mashhad ya bayyana cewa, jami'oi suna taka gagarumar rawa wajen shiryawa tare da gudanar da gasar karatu da hardar kur'ani mai tsarki a mataki na kasa da kasa.
2011 Jan 17 , 13:59
Bangaren harkokin kur'ani: a daidai lokacin gudanar da gasar karatun kur'ani a masallacin Maharalika ,shugaban komitin kasa na musulmin kasar Filipine ya ziyarci darul Kur'ani da ke cikin masallacin.
2011 Jan 16 , 15:54
Bangaren ayyukan kur’ani mai tsarki, Shugaban sashen nazarin ilmomin kur’ani da hadisi ya bayyana cewa rassa ilimin kur’ani da hadisi sun samu karbuwa daga daruruwan dalibai da suka shiga jami’a a bana, lamarin da ke nuni da ci gaban da aka samu a bangaren shiga rassan addini a Iran.
2011 Jan 13 , 18:38
Bangaren kasa da kasa, Babban jami’i mai kula da bangaren harkokin ilimi da yada al’adun muslunci a kungiyar bunkasa harkokin al’adu da ya bayyana matukar gamsuwarsa dangane da gasar karatun kur’ani ta kasa da kasa da ake gudanarwa a birnin mashhad na kasar Iran.
2011 Jan 09 , 18:02