Bangaren kasa da kasa;Cibiyar Musulunci ta jami'ar Watarlu ta kasar Kanada ta rarraba kur'anai kyauta a tsakanin yam makaranta a makarantun yankin na Watarlu.
2011 Jan 08 , 12:32
Bangaren harkokin kur'ani:taron manema labarai dangane da yadda shiri da tsarin gudanar da gasar karatun kur'ani ta kasa da kasa ta yan jami'ar musulmi da za a fara gudanarwa a ranar sha daya ga watan dai na wannan shekara ta dubu daya da dari uku da tamanin da tara hijira shamsiya inda za a samu halartar shugabannin jami'o'I da malaman jami'o'I na lardin Khurasan.
2010 Dec 29 , 15:51
Bangaren kasa da kasa:a ranar shida ga watan Dai na wannan shekara ta dubu daya da dari uku da tamanin da tara hijira shamsiya aka fara gasar karatun kur'ani ta kasa da kasa ta birnin Makka na Saudiya inda aka farad a bangaren harda da tafsirin kur'ani mai girma kuma ake watsa wannan gasar da bangaren al'adu ta radiyon kur'ani na kasar ta Saudiya kai tsaye.
2010 Dec 28 , 15:21
Bangaren kasa da kasa; kasancewa mata a gasar kasa da kasa ta karatun kur'ani mai girma ta yan jami'a musulmi da kuma yadda aka yi karin abubuwan da za a yi takara a kansu da suka shafi fahimtar kur'ani kamar kiran salla da wake na Musulunci ya daukaka da fito da wannan gasar.
2010 Dec 25 , 16:48
Bangaren kasa da kasa: a karo na bakwai za a gudnar da gasar karatun kur'ani mai girma ta kasa da kasa a kasar Indiya inda wakilin jamhuriyar Musulunci ta Iran zai halarta kuma a yau ne daya ga watan Dai na wannan shekara ta dubu daya da dari uku da tamanin da tara a garin Bupal na kasar ta Indiya.
2010 Dec 22 , 11:23
Bangaren harkokin kur'ani: Muhammad Khatibi mahardacin kur'ani da kuma Hamid Wali Zade Makarancin kur'ani bayan sun halarci gasar tankade- da rairaya an zabe su a matsayin wakilan Jamhuriyar Musulunci tai ran a gasar karatun kur'ani ta kasa da kasa ta yan jami'a musulmi.
2010 Dec 21 , 16:46
Bangaren kasa da kasa; a karon na hudu za a gudanar da gasar karatun kur'ani da harda gay an makaranta a kasar Bahrain inda yan makaranta dari biyu da hamsin za su halarta kuma za a fara gudanar da wannan gasar ce a ranekun biyar da shida na watan Dai mai kamawa na shekara ta dubu daya da dari uku da tamanin da tara hijira shamsiya.
2010 Dec 20 , 16:01
Bangaren kasa da kasa;a ranar ashirin da biyar ga watan azar ne na wannan shekara ta dubu daya da dari uku da tamanin da tara a birnin Doha na Hadeddiyar daular Larabawa aka sayar da wani allo na rubutun kur'ani da wani malamin ilimin fasaha dan kasar Japon ya yi a kan kudi dalar Amerika dubu Hamsin.
2010 Dec 19 , 10:20
Bangaren kasa da kasa; a karon farko za a gudanar da taron kasa da kasa kan Kur'ani mai girma a kasar Koweiti da aka bawa taron sunan ci gaba ta fuskar harda da koyar da karatun Kur'ani mai girma mai taken bada gudummuwa a yin hidima ga Kur'ni.
2010 Dec 18 , 12:53
Bangaren kasa da kasa: mahalarta gasar karatun kur'ani da harda ta kasa da kasa ta yan jami'a wata babbar dam ace a tsakanin mahardata kur'ani domin sanin kawunansu da matsayinsu ta fuskar karatun kur'ani da kuma sanin sauran al'ummomin musulmi kuma su kara himma wajen samar da ci gaba ta fuskar karatun kur'ani a tsakaninsu.
2010 Dec 14 , 14:26
Bangaren kasa da kasa; Abdalla bin Abdul Aziz Almuslih babban sakataren hadin guiwar kungiyoyin duniya na masu lura da muijizojin ilimi da ke kumshe a cikin kur'ani mai girma da kuma sunnar ma'aikin Allah tsira da amincin Allah ya tabbata a gare shi da kuma alayan gidansa ya jaddada wajibcin daukan darasi da ilimi daga cikin abubuwa na ban mamaki na ilimi da ke cikin kur'ani a tattaunawa na wayewa da fahimtar juna.
2010 Dec 13 , 13:50
Bangaren kasa da kasa; tawagar alkalai da yin alkalanci na gari ba tare da nuna bangaranci ba na taimakawa masu fafatawa da juna a gasar kur'ani da kara masu karfin guiwa da nuna iyakacin iyawar babu kasawa.
2010 Dec 13 , 13:50