Bangaren kasa da kasa. Mukaddashin ofishin da ke kula da al'adu da tarbiya na jami'ar Almustapha (SWA al'alamiya da ke birnin Qum ya bayyana cewa; an assasa kimanin darul Kur'ani Mai tsarki arba'in a tsakanin kasashe hudu na asiya da turai yayin a yanzu jami'ar almustapha(SWA) al'alamiya na da darul; kur'ani mai tsarki dari da goma a kimanin kasashe hamsin na duniya.
2010 Nov 27 , 15:50
Bangaren kasa da kasa; ma'aikatar da ke kula da harkokin addini a kasar Masar tare da hada baki da majiyoyin tsaro na kasar kimanin kur'aniai dubu hudu ne da aka rage wasu ayoyi a cikin wasu surori da kuma ke cike da kurakurai na nahauwin larabci da larabcin kansa aka aike zuwa wajen kasar.
2010 Nov 27 , 15:50
Bangaren kasa da kasa; a ranar sha uku ga watan Azar na wannan shekara ta dubu daya da dari uku da tamanin da tara hijira shamsiya jami'ar birnin London za ta jagoranci zaman bada horo kan tafsirin suratul Lukman.
2010 Nov 22 , 16:00
Bangaren kasa da kasa; a ranar shida zuwa goma sha uku ga watan azar na wannan shekara ta dubu daya da dari uku da tamanin da tara hijira shamsiya a birnin Najaf mai tsarki a kasuwar baje koli tta farko kuma a karon farko za nuna wani rubutaccen kur'ani na hannu da ake dangantawa da imam Ali (AS).
2010 Nov 22 , 15:59
Bangaren kasa da kasa; a ranar sha uku ga watan Azar na wannan shekara ta dubu daya da dari uku da tamanin da tara hijira shamsiya jami'ar birnin London za ta jagoranci zaman bada horo kan tafsirin suratul Lukman.
2010 Nov 22 , 15:58
Bangaren kasa da kasa; Gasar fahimtar kur'ani mai girma ga yara kanana yan makaranta a Iraki a bangarori daban –daban da aka fara tun ranar ashirin da takwas ga watan Aban da muke ciki na wannan shekara ta dubu daya da dari uku da tamanin da tara hijira shamsiya a garin Najaf mai tsarki.
2010 Nov 21 , 14:30
Bangaren kasa da kasa; shugaban jami'ar Almustapha (SWA) Al'alamiya ya bayyana cewa fadakarwa da fahimtar da abubuwa masu kima na kur;ani shi ne tushe da burin kungiyoyi da cibiyoyin Kur'ani a wannan jami'ar ta Almustapha (SWA) Al'alamiya da ke birnin Qum.
2010 Nov 21 , 14:28
Bangaren kasa da kasa; taro kan binciken tafsirin kur'ani na Imam Musa Sadre da za a fara a yau ashirin da tara ga watan Aban na wannan shekara ta dubu daya da dari uku da tamanin da tara hijira shasiya da kuma kamfanin da ke kula da harkokin kur'ani a Iran ikna tare da mu'assisar al'adu da bincike ta Imam Musa Sadre suka dauki nauyin gudanbarwa.
2010 Nov 20 , 15:30
Bangaren kasa da kasa; kimanin kur'anai dubu goma ne da aka tarjama a cikin yaren kasar Holand za a rarraba ga musulmi a tsawon wata guda mai kamawa na miladiya kuma hatta wadada ba musulmi bag a mai bukata za a ba shi.
2010 Nov 20 , 15:30
Bangaren kasa da kasa;Daruruwan mutane ne musulmi da ke zaune a birnin Atan babban birnin kasar Girka a ranar alhamis ashirin da bakwai ga watan Aban na wannan shekara ta dubu daya da dari uku da tamanin da tara hijira shamsiya suka gudanar da zanga-zanga nuna adawarsu da yadda wani dan sanda a kasar ya ci mutuncin kur'ani mai girma.
2010 Nov 20 , 15:28
Bangaren kasa da kasa;ofishin darektan kula da harkokin al'adu da dangantaka ta Musulunci a lokacin bukin kaddamar da yaruka guda biyu na Kazaki da Miyamari a kamfanin yada labarai na Ikna ya bayyana cewa; yin hidima ga kur'ani wani abin iftikhari ne ga hukumar al'adu da dangantaka ta Musulunci.
2010 Nov 16 , 15:38
Bangaren kasa da kasa;Yaren Kazaki zai zama daya daga cikin jerin yarukan da ake fassara abubuwa da suka shafi cibiyar Ikna mai kula da harkokin Kur'ani a nan jamhuriyar Musulunci ta Iran . Kuma wannan cibiya a halin yanzu tana fassara abubuwan da suka shafi kur'ani a cikin yaruka na duniya talatin da daya.
2010 Nov 15 , 16:42