Bangaren kasa da kasa; wadanda suka kirkiro da cibiyoyi da kungiyon kasa da akasa na Ahlul Kur'ani a ranar sha takwas ga watan azar na wannan shekara ce aka girmama su a wani buki na musamman da aka shirya a birnin Dubai babban birnin kasuwanci na hadeddiyar daular larabawa.
2010 Dec 11 , 16:04
Bangaren kasa da kasa; a karo na takwas an fara gudanar da gasar karatun kur'ani mai girma ta kasa da kasa ta said Junaid a Bahrain kuma ana gudanar da wannan gasar ce a cibiyar Musulunci ta Ahmad Alfatih a birnin Manama fadar mulkin kasar ta Bahrain.
2010 Dec 08 , 16:36
Bangaren da ke kula da harkokin kur'ani" za a gudanar da gasar kasa ta karatun kur'ani mai girma a kasar Labanon karo na sha uku da kuma ya hada da tafsirin kur'ani daga ranar daya ga watan Dai na wannan shekara da kuma jami'ar kula da harkokin kur'ani mai girma a kasar ta shira da za ta gayyaci yan takara daga kasashe daban daban.
2010 Dec 07 , 14:04
Bangaren kasa da kasa;kwaliya ta biya kudin sabulu a gasar kasa da kasa ta karatun kur'ani ta yan maji'a musulmi kuma haka ya tabbatar da gamsuwar mahukumtan Iran da wadanda suka shirya wannan gasar.
2010 Dec 06 , 13:26
Bangaren kasa da kasa: taro na biyu daga cikin jerin tarurrukan masana kan binciken salon karatun Kur'ani na Imam Musa Sadre da kamfanin dillancin labarai na Ikna tare da mu'assisar al'adu da bincike ta Imam Musa Sadre suka dauki nauyin gudanarwa kuma a yau ne sha biyar ga watan azar na wannan shekara ta dubu daya da dari uku da tamanin da tara hijira shamsiya a ka fara wato yau ke nan.
2010 Dec 06 , 13:26
Bangaren kur'ani, An fara gudanar da wani zaman taro kan rubuce-rubuce da suka danganci kur'ani mai tsarki a mataki na kasa da kasa a birnin Tehran da aka baiwa taken da nufin kara samar da fagen bincike kan ayoyin kur'ani mai tsarki.
2010 Dec 06 , 12:44
Bangaren kasa da kasa;za atarjama kur'ani mai tsarki a yaren al'ummar Amaziganci da Haj Muhammad Taib masani musulmi dan kasar Aljeriya ya gudanar da kuma nan bad a jimawa ba za a nuna wa jama'a.
2010 Dec 04 , 11:46
Bangaren kasa da kasa; mu'assisar kur'ani ta Alshatubi a Koweiti ta bude cibiyar koyar da hardar Kur'ani ta goma da ke karkashin wannan mu'assisar ga mata kuma a ranar sha daya ga watan azar na wannan shekara ta dubu daya da dari uku da tamanin da tara hijira shamsiya a yankin Aljahra na wannan kasa.
2010 Dec 04 , 11:46
Bangaren kasa da kasa; a ranar shidda ga watan azar ne na wannan shekara ta dubu daya da dari uku da tamanin da tara hijira shamsiya a wani zama na bainar jama'a na kungiyoyin ilimin tauraro a Marokko suka fara gudanar da bincike kan sanin bambancinda ke akwai ko babu tsakanin nazariya ta ilimi da kuma ayoyin kur'ani da ke magana kan halitta.
2010 Nov 29 , 13:11
Bangaren kasa da kasa; wadanda suka taka rawa da zama sahun gaba a gasar hardar kur'ani mai girma ta Seraleyon kuma an girmama da bas u kyautukan ne a jiya shidda ga watan azar na wannan shekara ta dubu daya da dari uku da tamanin da tara hijira shamsiya da hadin guiwar kungiyoyin duniya na hardar kur'ani mai girma suka shirya.
2010 Nov 29 , 13:10
Bangaren harkokin kur'ani: a karo na uku na gasar karatun kur'ani ta yan jami'a musulmi da cewa; wakilan Iran a gasar kasa da kasa ta kur'ani ta jami'a an zabe su daga cikin wadanda suka yi fice a gasar yin zabi na hudu da ashirin da hudu na kasa a Iran da kuma za su halarci gasar tsakiyar watan Azar.
2010 Nov 28 , 14:31
Bangaren kasa da kasa; darul Kur'ani mai girma da ke karkashin ofishin da ke kula da hubbarin mai tsarki na Imam Huseini (AS) ya shirya wani zangon karatu na musamman na karatun kur'ani mai girma da sanin hukumce-hukumce a jami'o'in kasar Iraki.
2010 Nov 27 , 15:52