iqna

IQNA

shamaki
Mene kur'ani?/ 34
Tehran (IQNA) Rahamar Allah tana sa a gafarta wa mutum a duniya ko a lahira kuma kada ya fada cikin wutar jahannama. Ɗayan bayyanannen misalan wannan rahamar ita ce cẽto. Mene ne cẽto kuma wa zai iya yin cẽto ga mutane?
Lambar Labari: 3489953    Ranar Watsawa : 2023/10/10

Tehran (IQNA) an gudanar da gasar karatu da hardar kur’ani mai tsarki ta daliban sakandare a birnin Kampala na kasar Uganda.
Lambar Labari: 3486014    Ranar Watsawa : 2021/06/15