IQNA

Hotuna: Daren Lailatul Kadari A Haramin Imam Ridha (AS)

IQNA- Dubun dubatar mutane ne suka gudanar da taron ibada a hubbaren Imam Ridha (AS) a daren ranar 29 ga Maris, 2024, domin raya daren lailatul kadari daren 19 ga watan Ramadan.

Abubuwan Da Ya Shafa: ramadan ، lailatul Kadari ، Imam Ridha (AS)