iqna

IQNA

Japan
Gwamnatin kasar Japan ta bayar da taimakon kudade hard ala miliyan 32 ga al’ummar falastinu.
Lambar Labari: 3484518    Ranar Watsawa : 2020/02/13

A jiya ne Firayi ministan kasar Japan Shinzo Abe ya fara gudanar da wata ziyarar aiki a kasar Iran, inda yake ganawa da manyan jami’an gwamnatin kasar.
Lambar Labari: 3483733    Ranar Watsawa : 2019/06/13

Gwamnatin kasar Japan ta bayar da taimakon kudi har dala miliyan 5 ga musulmin Rohingya 'yan kasar Myanmar da suke gudun hijira a Bangaladesh.
Lambar Labari: 3483302    Ranar Watsawa : 2019/01/09

Bangaren kasa da kasa, Babban masallacin kasar Japan yana gudanar da wasu sabbin shirin na wayar da kan mutane dangane da addinin muslunci na hakika.
Lambar Labari: 3036055    Ranar Watsawa : 2015/03/24

Bangaren kasa da kasa, jagororin mabiya addinin muslunci a kasar Japan sun yi kakakusar suka da yin Allawadai da kisan wani dan kasar da ‘yan ta’adda Daesh suka yi.
Lambar Labari: 2809493    Ranar Watsawa : 2015/02/04